Kungiyar Shi'a ta Rasulul A'azam Foundation mai helkwata a Kano tayi taron tunawa da ranar haihuwar Imam Ali a Husainiyyar Hauzar kungiyar dake Kano yau Lahadi 1/4/2018.
Sheikh Bashir Lawal ne yayi jawabi a wajen taron.
An yi taron ne karkashin shugabancin Shugaban kungiyar ta kasa, wato Sheikh Muhammad Nura Dass.
1 Afirilu 2018 - 13:09
Lambar labari: 887734
MAULIDIN IMAM ALI(AS) A KANO